Publisher
RSH
cover page

An tsara kimantawar ƙasar ne don bayar da shaida wanda zai iya taimaka wajen yanke shawarwari a lokacin tsara cibiyoyin ƙasar don Cibiyar Kayayyaki da Tallafi na Kariya (RSH). An gabatar da hanyoyi daban-daban don tattara bayanai a cikin aikin kimanta ƙasar. Waɗannan sun hada da Ganawa tare Muhimman masu ba da bayanai, Bincike ta yanar gizo da Bitar Binciken da Wasu suka wallafa.

Type of document
Countries this relates to
Language of materials
Programme/thematic areas
Display on hubs
Nigeria