Publisher
START Network
Cover with title and logos

Waɗannan jagororin suna bayyana menene ƙungiyoyi suke buƙatar yi domin aiwatar da ɗaukar ma'aikata mafi aminci. Ya shafi hanyoyin kariya a waɗannan ɓangarorin tsarin ɗaukar ma'aikata:
•    Bayanan aiki
•    Talla 
•    Tantance da duba takardun masu neman aiki/CVs
•    Ganawa 
•    Tabbatar da shaidar wanda ya samu nasarar aikin, tarihin aiki da takardunsu
•    Duba shaida 
•    Bincike na waje har da duba tarihin laifi idan ya dace 
•    Gabatarwar shiga aiki ga sabin ma'aikata

Type of document
Countries this relates to
Language of materials
Type of safeguarding this relates to
Display on hubs
Ethiopia
Nigeria
South Sudan
Syria
Jordan
Yemen