Publisher
RSH
Slide from the infographic displaying hexagons with definitions relating to confidentiality

Wannan bayanin zane na bayyana neman izini a sane, meyasa yana daga cikin abu mai mahimmanci wajen kariya da yadda za'a nema izini a sane. Kuma yana bayanin menene tsare sirri da kuma yadda ƙungiyoyi zasu iya tabbatar cewa sun tsare sirri idan sun samu wani rahoton ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I.

Danna nan Dan kekkyawar fahim ta daga kungiyar RSH akan kare masu bukata ta musamman a chikin shirye-shirye. Yara yen kasa da shekara shatakwas basa bada izini saide amincewa. Danna nan dan Karin fahimta game da amincewa da bada izini.

An sabunta daftarin aiki a cikin Fabrairu 2023 dake dauke da bayane akan kulawa da masu bukata ta musamman da ne man izini.

Countries this relates to
Language of materials
Programme/thematic areas
Display on hubs
Nigeria