Barka da zuwa Cibiyar RSH ta Najeriya a harshen Hausa

Cibiyar Kayayyakin Kiyayewa da Tallafi (RSH) na da manufar taimakawa ƙungiyoyi a fannin taimakon agaji don ƙarfafa ka'idodi da dabi'un kariya akan Ci da gumi, Cin zarafi da Tursasawa ta fuskar Jima'i (SEAH).

Cibiyar ta Najeriya tana daga cikin wani ɓangaren RSH da aka tsara don taimakawa kananan, ƙungiyoyi na gida da suke aiki a fannin (cigaba da yanayin gaggawa) a Najeriya. Muna da Ma'aikaci na Ƙasar wanda yake zaune a Abuja kuma yana gudanar da Cibiyar ta Najeriya da kuma tabbatar da Cibiyar na cika buƙatunku na kariya. Za ku iya samun dukkan kayan aiki da abubuwan da ake bukata da ke akwai a harshen Hausa a ƙasa.

Dukkan kayan aiki da abubuwan da ake bukata dake samuwa a harshen Hausa an nuna a ƙasa nan, duk na RSH da wanda ba na RSH ba

Wannan takardar bayani tana fayyace jagora da yin la'akari don tallafawa masu aikin lura da kimantawa wato M&E da masu bincike wajen zayyana hannyoyin ba da izini cikin sani da kayan aikin…
Documents
Wannan bayanin-yadda-za’a na ba da cikakken jagora a aikace a kan abubuwan la'akari da suka shafi kiyayewa na sa lura, kimantawa (M&E) da bincike. Wannan hadin takardar na ba da cikakken bayani…
Documents
Wannan rubutun-yadda za'a-yi na bayyana me ya sa harshe yake da mahimmanci wajen binciken Ci da gumi, Cin Zarafi da Barazana ta Hanyar Jima'i (SEAH), abubuwan da za su iya faruwa wadanda ba daidai ba…
Documents
  Bayanin zanen hotuna akan Shirye-shirye na Aminci ga CSOs a Yanayin Taimakon agaji da na Ci-gaba. Wannan Bayanin zanen hotuna ya na tare da takardar Yadda ake Tsara da Aiwatar da Shirye-shirye…
Multimedia
An tsara kimantawar ƙasar ne don bayar da shaida wanda zai iya taimaka wajen yanke shawarwari a lokacin tsara cibiyoyin ƙasar don Cibiyar Kayayyaki da Tallafi na Kariya (RSH). An gabatar da hanyoyi…
Documents
Shin kuna neman wani kayan aikin koyaswa mai sauki na kariya? RSH sun samar da wani takaitaccen bayani inda aka takaita bayanin kariya, hadda Ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I (…
Documents
Waɗannan jagororin suna bayyana menene ƙungiyoyi suke buƙatar yi domin aiwatar da ɗaukar ma'aikata mafi aminci. Ya shafi hanyoyin kariya a waɗannan ɓangarorin tsarin ɗaukar ma'aikata: •    Bayanan…
Documents
Plan International ce ta samar da wannan jagorar domin tallafawa wajen tsarawa da sarrafa taruka domin tabbatar da cewa sun kasance cikin tsaro ga yara da matasa. Jagoran ya dace da nau'i na taruka…
Documents
Ƙungiyoyin Terre des Hommes International Federation da Keeping Children Safe suka shirya wannan jagoran don ba da jagorar kare yara ga ‘yan jarida, masu shirya finafinai ko masu ɗaukan hoto don…
Documents
Wannan bayanin zane na bayyana neman izini a sane, meyasa yana daga cikin abu mai mahimmanci wajen kariya da yadda za'a nema izini a sane. Kuma yana bayanin menene tsare sirri da kuma yadda ƙungiyoyi…
Multimedia

 
 

Safeguarding Essentials